Home / Siyasa (page 21)

Siyasa

Zan Inganta Rayuwar Mata Da Matasa – Zailani

Imrana Abdullahi Zailani A J Musa dan takarar shugaban karamar hukumar Kaduna ta Kudu da ke neman jam’iyyar PDP ta tsayar da shi takara ya shaidawa manema labarai cewa zai mayar da himma wajen taimakawa mata da matasa domin ciyar da al’umma gaba. Zailani A J Musa wanda ya kasance …

Read More »

Ya Dace Gwamnati Ta Samar Da Mafita – Felix Hyate

Ya Dace Gwamnati Ta Samar Da Mafita – Felix Hyate Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Honarabul Felix Hassan Hyate, ya yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’, da ta samar da wata mafita ko wani ingantaccen tsarin da zai kawo …

Read More »

Matasa Na Da Muhimmanci Wajen Ci Gaban Al’umma

Muna Kokarin Jawo Matasa Ne A Ta Fi Tare Da Su – Auwal D Kaya Imrana Abdullahi Alhaji Auwal Dahiru Kaya, mai neman takarar shugabancin karamar hukumar Giwa cikin Jihar Kaduna ya bayyana cewa ya shigo Gwagwarmayar siyasa ne domin tafiya tare da matasa a tabbatar masu da irin muhimmancin …

Read More »

Muna Tare Da Gwamna Zulum Dari Bisa Dari – Yan Majalisa

Muna Tare Da Gwamna Zulum Dari Bisa Dari – Yan Majalisa Mustapha Imrana Abdullahi Yan majalisar dokokin Jihar Borno karkashin jagorancin shugaban majalisar Abdulkarim Lawan sun bayyana cewa su su na nan tare da Gwamna Farfesa Babagana Umara Zulum dari bisa dari don haka batun da wasu ke yadawa a …

Read More »

PRP Ce Mafita Ga Yan Nijeriya – St Kamvem Nannim

Mustapha Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban jam’iyyar PRP reshen Jihar Kaduna St Kamvem Nannim ya yi kira ga daukacin  yan Nijeriya da su rungumi jam’iyyar PRP domin ita ce kadai ta ragewa Talakawan kasar domin samun tsiran da zai tabbatar da ingantacciyar nasara. St Kamvem ya bayyana wa manema labarai a …

Read More »

Bamu Tsayar Da Dan takara Ba – Auwalu Branko

Bamu Tsayar Da Dan takara Ba – Auwalu Branko Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP reshen karamar hukumar Kaduna ta Arewa cikin Jihar Kaduna Alhaji Auwalu Branko ya karta jita jitar da ake yadawa cewa wai tuni sun tsayar da Dan takarar da zai yi wa jam’iyyar takara . Alhaji Auwalu …

Read More »