Home / Siyasa (page 23)

Siyasa

2021: Jigon PRP Ya Bayyana Matsalolin Siyasar Nijeriya

…Ya Karbi Bakuncin Musilmi, Kirista A ranar Sabuwar Shekarar 2021 Mustapha Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban jam’iyyar ceton al’umma PRP kuma shugaban shiyyar ta II, St Kamven Enoch Nannim, ya bayyana matsalar son zuciya da hadama cewa shi ne ke zama babbar matsalar  yan siyasar Nijeriya. Ya bayyana hakan ne a …

Read More »

Na Fito Talara Ne Domin Yi Wa Jama’a Aiki- Isa Kwankwasiyya

Na Fito Talara Ne Domin Yi Wa Jama’a Aiki- Isa Kwankwasiyya Mustapha Imrana Abdullahi Mai Neman Jam’iyyar PDP ta tsayar da shi takarar kujerar shugaban karamar hukumar Kaduna ta Arewa a cikin Jihar Kaduna jigo a darikar Kwankwasiyya Alhaji Isa Abdullahi ( Balarabe), ya bayyana batun takararsa a matsayin hidima …

Read More »