President of Dangote Group, Aliko Dangote, has announced that the expansion of the Dangote Refinery to a production capacity of 1.4 million barrels per day will generate employment for no fewer than 95,000 skilled workers at peak construction. Dangote disclosed this at the weekend in Lagos during his …
Read More »Monthly Archives: April 2026
Za Mu Ci Gaba Da Samar Da Romon Dimokuraɗiyya A Jihar Kogi – Isma’ila Isa
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kogi Ahmed Usman Ododo, ya bayyana kudirin Gwamnatinsa na ci gaba da samawa al’umma Romon Dimokuraɗiyyar,inda ya ce zai kara himma wajen samar da ayyukan da za su inganta rayuwar jama’ar Jihar. Da yake gabatar da jawabin hakan mai bayar da shawara na musamman ga …
Read More »Shettima Yerima Ne Dan Aiken Da Ya Kamata A Aika Majalisar Dattawa – Dayyabu Mai Gwanjo
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Dayyabu Mai Gwanjo,ya bayyana gamsuwa da irin Canjin da aka samu a cikin jam’iyyar APC a matsayin muhimmin al’amarin da ya faru a cikin jam’iyyar APC a jihar Kaduna. Dayyabu Mai Gwanjo ya bayyana hakan ne a lokacin da suka halarci babban ofishin jam’iyyar APC na …
Read More »Aliko Dangote Calls for Urgent Government and Private Sector Action to Eliminate Malaria
Chairman of Nigeria’s National Malaria Elimination Council (NMEC) and United Nations Malaria Ambassador, Aliko Dangote has called on governments and the private sector to urgently scale up coordinated action to eliminate malaria, describing the moment as critical to ending one of the world’s most devastating diseases. Speaking to mark World …
Read More »APC A Zamfara Ta Ayyana Cikakken Goyon Bayanta Ga Tinubu Da Dauda Lawal A Zaɓen 2027
Jiga-jigan jam’iyyar APC a Jihar Zamfara sun bayyana cikakken goyon bayansu ga sake zaɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Dauda Lawal a babban zaɓen shekarar 2027. An bayyana wannan matsaya ne a wani babban taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da aka gudanar a …
Read More »Croc-City 2026: When PR Met the Plough — Kaduna Declares War on Hunger With Words and Will
By Zubair Abdurrauf Idris For ten days, the ancient city of Kaduna pulsed as Nigeria’s conscience. The question on every lip: how do we move food security from glossy policy papers to the dinner plates of 250 million citizens? The answer took …
Read More »REJOINDER: Setting the Record Straight on FGC Malali and NAMA Layout Revocations By Zubair Abdurrauf Idris
The recent piece “El-Rufai’s Under Attack: Uba Sani Revokes FGC Malali and Nama Layout Titles, Citizens Face Uncertainty” reads more like crocodile tears than cold facts. When governance is at stake, emotions must take the back seat and let truth take the wheel. The …
Read More »Ambassador Malami Shehu Ma’aji Mourns the Passing of Mr. Musa Ibrahim
By Bashir Bello, Abuja With profound sorrow and heartfelt sympathy, His Excellency, Ambassador Dr. Malami Shehu Ma’aji (MFR), Chairman of the Advisory Board, International Human Rights Commission (Nigeria), and Special Intergovernmental Advisor on Africa, joins the family of late Ibrahim Bunu of Sabon Kaura, Gure in …
Read More »Shugabannin Kananan Hukumomin Shiyya Ta Daya Sun Tsayar Da Muktar Ramalan Yero Takarar Sanata.
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga shiyya ta daya cikin Jihar Kaduna da ke arewacin tarayyar Najeriya na cewa daukacin shugabannin Kananan hukumomin da ke shiyyar karkashin jagorancin Malam Jamilu Albani da ke zaman shugaban karamar hukumar Sabon Gari sun tsayar da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji …
Read More »Yadda Gwamnan Zamfara Ya Kwantar Da Hankalin ‘Yan Gudun Hijira A Tsafe
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ci karo da wasu ‘yan gudun hijira masu zanga-zanga a yankin Ƙaramar Hukumar Tsafe, inda ya tsaya da tawagar sa ya saurari koken jama’a, sannan ya yi jawabai masu tsara jiki. ‘Yan gudun hijirar sun fito ne daga ƙauyukan da suka haɗa da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa