IMRANA ABDULLAHI Kamar yadda muka samu bayanai daga Jihar Katsina na cewa sakamakon yabawa da kokari da kwazon aikin babban Daraktan hukumar Alhazai ta Jihar Katsina da Bankin Keystone ya yi yasa suka bashi lambar karramawa. Bankin Keystone ya ce hakika mun yaba da irin yadda babban Daraktan hukumar …
Read More »A Ci Gaba Da Rungumar APC Domin Kawo Gyara – Durunguwa
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin al’umma Maza da Mata da suka Isa Jefa kuri’a da su ci gaba da bayar da cikakken hadin kai da goyon baya ga jam’iyya APC domin kawo gyara a kasa baki daya. Tsohon dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin tutar jam’iyyar Dokta …
Read More »Buhari Ya Isa Borno Domin Kaddamar Da Ayyuka
Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya sauka a filin jirgin sama na bangaren Sojojin Sama da ke Maiduguri, Borno domin ziyarar aiki ta kwana daya. Jirgin shugaban kasa wanda ya sauka da misalin karfe 12 na rana cikin …
Read More »Ambaliyar Ruwa Ta Rusa Gidaje, Magidanta Na Gararamba A Kan Tituna
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Sakamakon mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka samu a Damaturu babban birnin jihar Yobe cikin ‘yan kwanakin nan ya haifar da gidaje da dama sun rushe wadda hakan ya haifar da samun magidanta da iftila’in ya shafa yin Gararamba akan tituna na …
Read More »Jam’iyyar PDP Ta Taya Tsohon Gwamna Makarfi Murnar Ranar Haihuwarsa
…Sun Ce Shugaba Ne Abin Koyi,Mai Kokarin Hada Kan Al’umma Jam’iyyar PDP ta kasa ta taya tsohon shugabansu kuma wanda ya yi Gwamnan jihar kaduna har karo biyu, Sanata Ahmad Muhammad Makarfi, murnar ranar haihuwarsa da ya cika shekaru 66 a duniya. Sanata Makarfi dai kwararren ma’aikaci ne da ya …
Read More »SARDAUNAN FUNTUWA ALHAJI AKILU HASSAN YA YI KIRA GA AL’UMMA SU TASHI TSAYE WAJEN YIN ADDU’O’I
Daga Abdullahi Sheme Alhaji Akilu Babaye Daraktan kamfanin rukunin NAK kuma Sardaunan sarkin Maskan katsina hakimin funtuwa da ke jahar katsina ya yi kira ga dukkan jama’ar kasar nan musamman na karamar hukumar funtuwa dasu dage da addioi domin samun zaman lafiya da Damina mai albarka. Ya yi wannan kiran …
Read More »RASHIN KISHIN KASA KE HAIFAR DA KASHE KASHE, SATAR JAMA’A – DAN MARAYAN ZAKI
DAGA IMRANA ABDULLAHI AN Bayyana matsalar rashin kishin kasa da cewa shi ne ke haifar da matsalar tsaron da ta kai ga Satar jama’a da kashe kashe a Najeriya. Honarabul Aliyu Muhammad Waziri, da ake yi wa lakabi da Dan marayan Zaki kuma Santurakin Tudun Wada Kaduna ne ya bayyana …
Read More »An Yi Addi’oin Musamman Domin Samun Zaman Lafiya A Katsina
A ranar Litinin din da ta gabata ne 1 ga watan Augusta shekara ta 2022 a ka gudanar da addi’oi na musamman a kananan hukumomin Funtuwa da Dandume da Bakori da Danja da karamar hukumar Sabuwa da ke Jihar katsina domin samun zaman lafiya da walwalar jama’a Dalilin wannan taron …
Read More »Dankishin Kasa Ya Daura Tutar Najeriya A Kan Gidansa
Mustapha Imrana Abdullahi Wani dan kishin kasa da ke zaune a cikin garin Kaduna arewacin tarayyar Najeriya ya bukaci al’ummar kasar da su rika Sanya batun kishin kansu da kasarsu a gaba a koda yaushe domin komai ya kara inganta. Mai kishin kasar ya ce saboda irin kishin da yake …
Read More »Honarabul Isa Ashiru Kudan Ya Taimakawa Yan Sa Kai Na Yankin Keke
Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna a jam’iyyar PDP honarabul Isa Ashiru Kudan ya yi kira ga daukacin al’ummar Jihar Kaduna da su ci gaba da yin addu’o’in neman samun maganin matsalar tsaron da ke kara tabarbarewa a fadin Najeriya baki daya. Isa Ashiru ya yi wannan kiran ne a lokacin …
Read More »