Home / Labarai (page 54)

Labarai

An Karrama Dokta Aliyu Muhammad Waziri

An Karrama Shugaban Noman Zamani Da Lambar “Hasken Matasan Arewa” Imrana Abdullahi  Kaduna Sakamakon yin aiki tukuru domin inganta rayuwa jama’a ya sa aka Karrama shigaban kungiyar Noman Zamani ta kasa Dokta Aliyu Muhammad Waziri, da lambar karramawa ta “Hasken Matasan Arewa”. Taron bayar da lambar karramawar dai an yi …

Read More »

Alkalin Alkalan Jihar Kaduna Shehu Ibrahim Ya Rasu

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga birnin Zariya cikin Jihar Kadina na bayanin cewa Allah ya yi wa Alkalin Alkalan Jihar Alkali Shehu Ibrahim Ahmad rasuwa. Kamar yadda wata sanarwa da bayyana da ta fito daga Mansir Paki, sanarwar ta ce Alkalin alkalan na Jihar Kaduna ya rasu …

Read More »

An Sace Dala Tiriliyon Talatin – Mahadi Shehu

  Mustapha Imrana Abdullahi Dan Gwagwarmayar kwato wa jama’a yanci Dokta Mahadi Shehu ya bayyana binciken tonon sililin da yan jarida na duniya  suka yi a matsayin babban al’amarin da ba a yi tsammani ba, sakamakon gano satar kudin da aka yi da suka kai dala tiriliyan Talatin. Ya ce …

Read More »

Muna Neman A Bude Layukan Waya – Tambuwal

  Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa sun rubutawa ma’aikatar kula da harkokin Sadarwa ta kasa da ta bude masu layukan wayar salula da can kwanan baya aka rufe domin jami’an tsaro su samu sukunin aiwatar da ayyukansu na yaki da yan bindiga. …

Read More »

Sanata Shehu Sani Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da suke fitowa daga Jihar Kaduna na cewa wadansu mutanen da suke cikin Jirgin kasa daga garin Kaduna zuwa Abuja sun tsallake rijiya da baya sakamakon tashin wani abin fashewa da ake zargin cewa Bam ne da wasu yan Ta’adda suka tayar. Sanata Shehu Sani tsohon …

Read More »