Home / Labarai (page 60)

Labarai

Allah Ya Yi Wa Alhaji Sani Yaro Funtuwa Rasuwa

 Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Funtuwa cikin Jihar Katsina na cewa Allah ya yi wa fitaccen dan kasuwa mai sana’ar kayayyakin Tireda rasuwa. Ya rasu ya bar Mace daya da yaya Goma sha Bakwai (17), Maza Takwas (8) Mata Tara (9). Kuma ya rasu ya bar jikoki …

Read More »

Na Amince Da Dakatar Da Sarkin Zurmi – Gwamnan Zamfara

 Imrana Abdullahi Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! A cikin wata takardar sanarwa mai dauke da sa hannun Kabiru Balarabe, mai rikon mukamin sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello Mohammad Matawallen Maradun, MON (Shatiman Sakkwato, Barden Hausa) tuni ya amince da Dakatar da Sarkin Zurmi Alhaji Atiku …

Read More »

Na Amfana Da Ci Gaban Da Sardauna Ya Kawo – Oshiomhole

Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Edo kwamared Adam Aliyu Oshiomhole ya bayyana cewa ya na daga cikin mutanen da suka amfana da irin ayyukan da marigayi Sardaunan Sakkwato Sa Ahmadu Bello ya aikata domin ci gaba Nijeriya da kasa baki daya gaba. Adam Oshiomhole ya bayyana hakan ne lokacin …

Read More »